fbpx
Saturday, November 28
Shadow

Matasa da suka fake da zanga-zangar SARS sun kashe ‘yansanda 2

Matasa da suka fake da sunan zanga-zangar SARS sun kaiwa ofishin ‘yansanda dake Osumeyi dake karamar hukumar Nnewi South dake jihar Anambra hari a yau.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Haruna Muhammad ya tabbatar da faruwar hakan inda yace matasan da yawa da safiyar yau ne suka kai harin inda suka jikkata wani DPO da kuma karin wani dan sanda.

 

An garzaya dasu Asibiti inda suka rasu. Yace an kama mutane 6 da ake zargi da hannu a lamarin.

“On the 23/10/2020 between 8:30am and 6:30pm hoodlums in large number under the guise of “END SARS” protesters attacked Amichi,Osumeyi, Ezinifite and Ukpor Divisions all under Nnewi South LGA of Anambra State.

“Suspects also attacked Oraifite Area Command/ Division, vandalized and set the facilities ablaze carting away exhibits but NOT Arms and ammunition.

“Meanwhile, the DPO Osumeyi Division and two others were fatally wounded during the attack.The injured police officers were rushed to the hospital for medical attention after which the DPO and the Station officer Osumeyi were confirmed dead by the medical Doctor while the other police Constable is responding to treatment.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay youLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *