fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Matasan jihar Ogun sun baiwa Fulani kwana 7 su fice ko su dandana kudarsu

Matasan karamar hukumar Yewa a jihar Ogun sun baiwa Fulani Makiyaya kwanaki 7 su fice daga yankin ko su dandana kudarsu.

 

Matasan sun fitar da wannan sanarwa ne a jiya, Juma’a bayan wani hari da aka yi zargin cewa Fulani Makiyaya ne suka kaishi yayi sanadiyyar mutuwar mutane 5.

 

Matasan sun bayyana cewa sun yi hakurin zama da Fulani amma hakurinsu ya kare dan haka su fice musu daga gari.

“As responsible young people in Yewa North, we have tried to ensure that our coexistence works, even when we are the legitimate owners of Yewa land. But today’s gruesome killing of five of our people has shown that killer Fulani herdsmen can only live in their own world.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *