fbpx
Thursday, December 7
Shadow

Matasan PDP sun zargi Wike da yiwa Atiku zagon kasa, inda suka ce yanawa Tinubu kamfe

Kungiyar matasan jam’iyyar PDP ta bayyana cewa gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike na yiwa dan takarar shugaban kasarsu zagon kasa,

Wato Atiku Abubakar inda suka ce yana yiwa dan takarar jam’iyyar adawarsu ta APC yakin neman zabe, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu.

Shugaban kungiyar matasan Ibrahim Bala Aboki ne ya bayyana hakan, inda yace Wike ya kulla wata yarjeje iya ne da tsohon gwamnan jihar Legas din.

Kuma yace zanga zangar da Wike yakeyi ta cewa dole a tsige shugaban jam’iyyar itama wani salo ne na jawo hankalin jam’iyyar yake yi da kuma dan takararta don ya bata masu lokaci.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *