fbpx
Monday, March 1
Shadow

Matashi, Abdul ya kashe kansa a Jos Saboda Bashin Naira 300,000

Matashi dan kimanin Shekaru 26, Sarki Abdul dake Zaune a Jihar Filato ya sha Guba ya kashe kansa saboda bashi.

 

Lamarin ya farune a yankin Dilimi dake Jos ta Arewa a ranar Lahadi, 21 ga watan Fabrairu. Kwanaki 2 kamin hakan, ya bayyanawa ‘yar uwarsa cewa ya gaji da Duniya.

 

Matashin ya ari 300,000 daga wajan wani Abokinsa dan habaka Kasuwancinsa amma sai kudin suka lalace, kamar yanda danginsa suka gayawa Nigerian Tribune.

 

Saidai be gayawa abokin nasa abinda ya faru ba. Daga karshe dai a ranar da zai rasu ya je ya gayawa Abokinsa cewa kudin sun lalace amma ya kwantar da hankalinsa zai biyashi.

 

Bayan nan ne sai ya koma shagonsa ya aha giba ya mutu.

“After this encounter, he went to his shop which is adjacent to his friend’s shop and drank a complete bottle of sniper and fell to the ground. He was taken to Ola Hospital where he was confirmed dead,” said the family source.

 

“I was confused, dumbfounded and almost lost my sense of belongings. How can a humble, simple and well brought up gentleman just give up his life because of 300k debt? I am yet to accept the fact that Abdul malik, left us as a result of that debt. I know him even though I can’t tell much about his present struggle but I know he was such a hardworking chap, focus and brilliant boy with lots of good future ahead of him. He had his ND from Fed poly Bauchi. May your soul rest in peace Sarki.” he wrote.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *