Saturday, July 20
Shadow

Matashi dan Najeriya yayi gàŕkùwa da kansa inda ya nemi mahaifinsa ya biya kudin fansa har dala $700,000

Wani matashi dan kimanin shekaru 20 a Legas yayi garkuwa da kansa inda ya nemi mahaifinsa ya biya kudin fansa har dala $700,000.

Matashin shi da abokansa mata 4 sun kama gida ne suka boye a ciki inda yawa mahaifinsa karyar an yi garkuwa dashi.

Saidai da bincike yayi tsanani an gano dabarar tasu.

An kamasu ana kan bincike.

Hukumar ‘yansanda ta jihar Legas din ta tabbatar da lamarin da kama wanda ake zargi me suna Collins Ikwebe.

Karanta Wannan  Ƴań Bìñďîģà Sun Sácé Mąhaifiýar Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara A Gârin Kahutu Dáke Ƙaramar Hukumar Dánja, Jihar Kátsina A Darén Jiya Al-hamis

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *