fbpx
Monday, December 5
Shadow

Matashi ya kashe budurwarsa ya rika lalata da gawar

Wani matashi dake neman hanyar yin kudi ruwa a jallo ya kashe budurwarsa sannan ya yi lalata da gawarta.

 

Lamarin ya farune a yankin Ajah dake jihar Legas.

 

Tuni dai jami’an tsaro suka kama Ifeanyi Njoku, bayan samun rahoton cewa ya kashe budurwar tasa, Precious Okeke.

 

Ya kwashe kwanaki 6 yana lalata ga gawar budurwar tasa inda warin dake fitowa daga dakinsa ne yasa makwabtansa suka kai kara, ana zuwa kuwa aka ga gawar.

 

Shima dai Bokan da ya bashi wannan sa’a, Mbam Atunmufor tuni aka kamashi.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *