fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Matashi Ya Yi Tsawon Mako Guda Yana Zana Hoton Sarauniyar Kyau, Shatu Garko

Matashi Ya Yi Tsawon Mako Guda Yana Zana Hoton Sarauniyar Kyau, Shatu Garko.

Matashin mai suna Done Aleey dake yankin karamar hukumar Dawakin Tofa a Kano, ya ce “tsawon sati guda na dauka ina zana hoton Sarauniyar kyau, Shatu Garko, inda yanzu haka na kammala cikin koshin lafiya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Kayatattun hotunan Hafsat Idris data sakawa masoyanta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *