Daga Ibrahim Da’u Mutuwa Dole
Wani bawan Allah ya musulunta saboda kallon fim ɗin Izzar So da yake yi.
Mutumin ya yi tattaki ne tun daga karamar hukumar Idom dake jihar Cross River.
Yanzu haka dai ya karbi Musulunci, inda ya sauya sunansa daga John zuwa Umar.