fbpx
Monday, August 15
Shadow

Matashin Ɗan Kasuwar Jihar Katsina Ya Rasu Sakamakon Hatsarin Mota

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Matashin Ɗan Kasuwar Jihar Katsina Ya Rasu Sakamakon Hatsarin Mota

Allah Ya Yi Wa Matashin Ɗan Kasuwa, Alhaji Shamsu Dan Rahamawa Rasuwa Mai Kamfanin Kwangila Communication Dake Kofar Guga Cikin Garin Katsina.

Matashin Ya Gamu Da Ajalinsa Sakamakon Hatsarin Mota Da Ya Rutsa Da Shi A Hanyar Dawo Wa Jihar Katsina Daga Legas.

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Daga Jamilu Dabawa, Katsina

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Naira miliyan 650 masu garkuwa da mutane suka samu a cikin shekara guda-Bincike

Leave a Reply

Your email address will not be published.