fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Matashiya ta kai kawarta wajan maza 9 suka mata fyade a Adamawa

Wata mata me shekaru 33 ta gamu da mayaudariyar kawa wadda ta jata wajan wasu maza 9 da suka mata fyade.

 

Lamarin ya farune a jihar Adamawa wanda kuma tuni an kama mutum 5 ciki hadda abokiyar wadda akawa fyaden Zainab me shekaru 30.

Me magana da yawun ‘yansandan jihar, Sulaiman Nguroje ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace wadda aka kama din ta ja kawarta wajan wasu maza 9 a kauyen Gerio dake karamar hukumar Jambutu na jihar.

 

Saga cikin wanda aka kama da zargin hadda tsohi dan shekaru 78.

Leave a Reply

Your email address will not be published.