fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Matata ba zata taba mantawa da Rotimi Amaechi ba>>Gwamna El-Rufai

Gwamna El-Rufai ya bayyana hakane a yayin da Rotimi Amaechi ya je ganawa da wakilan da zasu yi zaben fidda gwanin dan takarar jam’iyyar APC na shugaban kasa dan neman kuri’ar su.

 

Matata ba zata taba mantawa da Rotimi Amaechi ba>>Gwamna El-Rufai

Gwamna El-Rufai yace kuma da ace Amaechi zai samu tikitin takarar shugaban kasa na APC, to shine zai dauka a matsayin mataimakinsa.

 

Gwamnan ya kara da cewa, akwai lokacin da Hukumar ‘yansandan farin kaya ta DSS ta gayyaceshi, yace Amaechi ne ya daukeshi a motarsa ya kaishi hukumar kuma yace ba zai bar wajan ba sai ya tafi dashi.

 

Yace hakan yasa matarsa ke son Amaechi cikin duka ‘yan takarar da suka fito kuma mutane da yawa na cewa da zai samu tikitin tsayawa takarar shugaban kasa da shi zai dauka a matsayin mataimakinsa.

 

Governor Nasir el-Rufai of Kaduna State has narrated how Chibuike Amaechi, a former Rivers State Governor, rescued him from Department of State Services, DSS, detention.

 

Addressing Kaduna State delegates on Sunday, when Amaechi, who is one of the All Progressives Congress, APC, presidential aspirants came to seek their support, El-Rufai said his wife has not and will never forget the role Amaechi played to save him from the jaws of the secret police.

Karanta wannan  An shawarci Peter Obi cewa ya fasa yin maja da Kwankwaso

He said even before this election period, Amaechi has been his wife’s favourite Nigerian for this particular gesture.

“One time the SSS wanted to arrest me, that I wrote something.

“Governor Amaechi called and said I will take you there and I will not leave until they let you go, what did you do?

 

“He took me there in his car and stayed there until they let me go. Till tomorrow, my wife will never forget that. Amaechi is her favourite Nigerian,” he said.

Many people believe that should Amaechi win the APC presidential primary and get the party’s sole ticket, he would pick Governor El-Rufai as his running mate.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.