fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Matata na cutar dani ta hanyar kin yarda mu yi kwanciyar aure>>Tsohon Farfesa me shekaru 80 ya gayawa Kotu

Wani tsohon Farfesa me shekaru 80 ya gayawa Kotun dake Mapo a Ibadan cewa matarsa duk da gargadin da kotu ta mata a baya, har yanzu bata yadda su yi kwanciyar aure.

 

Farfesa Muritala Haroon ya gayawa Kotun hakane a ci gaba da zaman shari’ar da ake masa tsakaninsa da matarsa inda yace matar bata ji shawarar da kotu ta bata ba.

 

Yace taki bin shawarar da aka bata dan mu samu zaman lafiya. Saidai da alkali ya nemi matar me suna, Afsat, bata je kotun ba kuma babu wanda ya wakilceta.

 

Amma kotun tace zata bi hanyar maslaha dan daidaita ma’auratan.

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

At the resumed hearing in the suit, Haroon said:”my wife did not abide by the advice given to her by this court to allow peace to reign by agreeing to perform her wifely duties’.

However, Afsat was conspicuously absent when she was called and nobody represented her in court.

The President of the court, Chief Ademola Odunade, cautioned Haroon to exercise more patience.

”The court will work with the extended members of the family to resolve the matter amicably,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.