fbpx
Friday, October 23
Shadow

Matata na haihuwa ta canja na kasa gane kanta, ko kwanciyar aure bata yadda mu yi>>Magidanci ya gayawa Kotu

Wani magidanci ya koka da cewa matarsa ta sakashi cikin damuwa dan kwata-kwata ya kasa gane kanta.

 

Ya bayyana hakane a gaban Alkali a kotun Mapo dake Ibadan inda a karshe dai kotun ta raba auren na tsawon shekaru 18.

Juel Olutunji kotu ta bukaci ya rika baiwa matarsa, Blessing Dubu 5 duk wata na kula da yara 2 da aka bata ta rika kula dasu.

 

Bata halarci zaman kotun ba amma alkalin ya saurari Juel inda yace matarsa na haihuwar farko ta canja ya kasa gane kanta, tana haihuwa ta 2 kuwa sai ta daina yadda yana kwanciyar Aure da ita.

 

Yace a karshe kwashe ‘ya’yansu 2 ta yi ta tafi dasu kuma ta hanashi ya rika garinsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *