fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Matatar Man Dangote ta shiga Cikin jerin ayyuka Mafiya Muhimmanci na Duniya

Matatar Man da Aliko Dangote ke ginawa ta shiga jerin manya-manyan Ayyukan Duniya da zasu amfani Mutane.

 

Wani bincike da PMI ta yi ne ya bayyana haka. Binciken ya bayyana cewa, an zabi wannan aiki ne saboda yanda matatar Man ta Dangote zata canja akalar Tattalin arzikin Najeriya daga kasa me shigar da mai cikin ta zuwa kasar da zata dogara da kanta akan harkar Man.

 

Rahoton na PMI ya bayyana cewa ayyukan da ake zaba su sama mafiya Muhimmanci sune masu amfanarwa ga Ayyukan Tattalin arziki da kuma Al’umma.

 

Rahoton yace idan aka kammala aikin matatar man ta Dangote a shekarar 2021, zata zama matatar mai wadda babu irinta a Africa, zata rika samar da gangar Mai 650,000 da kuma samar da ayyukan yi 35,000. Yace ba’a nan amfanin Matatar man zata tsaya ba, zata sa Najeriya ta zama kasa me dogaro da kanta ta fannin Man fetur.


PMI’s Vice President of Global Engagement, Otema Yirenkyi said Dangote Refinery, when completed in 2021, would be the largest oil refinery in Africa and one of the largest in the world, processing 650,000 barrels of crude oil per day and creating nearly 35,000 jobs.

 

“But its benefits run deeper than that. By creating a self-sustaining supply of high-quality refined petroleum products, the project will reduce the country’s reliance on imports and help stabilize its currency and aid in the fight against poverty,” he said.

 

While speaking on why he chose the project, Yirenkyi said Nigeria exports raw materials and imports finished products, a situation that leaves the country relying on other countries and in poverty.

 

“The Dangote Refinery turns that model on its head, allowing Nigeria to not only produce oil but also refined petroleum products that have always been in short supply. In the true sense of the word, the project is transformative,” he added.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.