fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Matsalar karancin ma’aikata da kudi ne ke damunmu>>Ministan Tsaro

Ministan Tsaro,Bashir Magashi ya bayyana cewa babbar matsalar da ma’aikatarsa ke fuskanta itace ta karancin ma’aikata da kuma kudi.

 

Ya bayyana cewa abubuwan da suka tattauna kenan da shugaban kasa,Muhammadu Buhari a majalisar zartaswa da a yau Laraba.

Yace duk sun tabo maganganun ayyukan da suke na samar da tsaro kuma sun tattauna matsalolin kowane inda yace an samu shawara me kyau kuma akwai fatan cewa kwanannan matsalolin zasu kwaranye.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yanzu-Yanzu Bola Tinubu na ganawa da Obasanjo a siriince

Leave a Reply

Your email address will not be published.