fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Matsalar Kudi na fuskantar Najeriya, Saboda Farashin Danyen mai ya fadi a Duniya

Farashin danyen mai wanda ake auna man Najeriya dashi watau Brent ya fadi a kasuwannin Duniya da kaso 5 cikin 100 inda a yau, Alhamis aka sayar dashi akan Dala 37.

 

Rabon da yayi irin wannan faduwar tun watan Mayu da ya gabata. Hakan ya biyo bayan sanar da sake saka dokar kulle da kasashen Turai 2 mafiya karfin tattalin arziki suka, watau Faransa da Jamus.

 

Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya sanar da cewa, kullen zai kai har zuwa karshen watan Nuwamba inda za’a bar mutane su rika fita sayen kayan amfani da suka zama dolene kawai.

 

Sannan kuma a kasar Jamus, kullen ba na gaba daya bane.

 

The U.S. benchmark slid to its lowest level since June, while the international crude benchmark Brent dropped below $37 a barrel to its lowest price since May this year.

According to oilprice.com, the sell-off in oil intensified this week with market sentiment souring by the day since the American Petroleum Institute (API) reported on Tuesday a bigger build than expected in crude oil inventories of 4.577 million barrels for the week ending October 23.

The build was confirmed on Wednesday by the EIA, and oil prices dived 5 percent on concerns about oil demand with surging COVID-19 cases.

Brent prices had already slid below the $40 a barrel mark on Wednesday, and on Thursday, the rout extended with Brent prices slipping to $36—the lowest level since the middle of May.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.