fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Matsalar tsaro: “Kuyi koyi da ‘yan kasar Amurka ku rika kare kanku da kanku dan sojoji ba zasu iya kare ku ba”:Gwamna Masara ya fadawa ‘yan Najeriya

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya fadawa ‘yan Najeriya cewa suyi koyi da ‘ya kasar Amurka su rika kare kansu da kansu.

Ya bayyana hakan ne a ranar litinin da wani taron addu’a da suka gudnar, inda yace su daina cewa ai hakkin gwamnati ne da hukumar ‘yan sanda da kuma sojoji.

Domin ita matsalar tsaro ba a jihar Katsina da Najeriya kadai ake fama da ita ba, ‘yan bindiga hatta Amurka da kasar Sin basu kyale ba kuma al’ummarsu na kokarin kare kansu.

Karanta wannan  Sanata Shehu Sani ya cewa gwamnonin da suka baiwa Buhari shawara ya sallami ma'aikatan da wuce shekara hamsi su fara kansu

Saboda haka ya kamata suma su daina boye kansu a daki su rika fitowa suna karawa da ‘yan bindiga don a samu saukin matsalar tsaro a Nakeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.