Gwamna jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad ya bayyana cewayana tausayin shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan matsalar tsaro.
Yace dalili kuwa shine, shi shugaba Buhari na son magance matsalar amma inda ake samun tangarda shine na kusa dashib basa bashi hadin kai.
Ya bayyana cewa shi a shirye yake ya taimakawa gwamnati ta magance matsalar.