fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Matsalar Tsaro: Shugaba Buhari yayi Fatali da shawarar Sarkin Musulmi, Manyan Arewa, Majalisun tarayya>>Falana

Wasu masu fada Aji a Najeriya sun koka da cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi Fatali da shawarar da Sarki Musulmai, Majalisar Tarayya, da Dattawan Arewa suka bashi kan shuwagabannin tsaro.

 

Sun koka da cewa Dimokradiyyar Najeriya na cikin wani hali kuma dangantakar dake tsakanin ‘yan Najeriya da shuwagabannin ta samu matsala.

 

Cikin wanda suka yi wannan magana akwai Femi Falana(SAN), Dr. Usman Bugaje, Farfesa Pat Utomi, Farfesa Anthony Kila, Dr. Isuwa Dogo.

 

Kungiyar a Sanarwar data fitar a jiya, Laraba, ta bayyana cewa shekarar 2020 ta nuna cewa Dimokradiyya a Najeriya na cikin Barazana. Sun bada Misalin zanga-zangar SARS da aka dakile Matasa aka hanasu yinta yanda ya kamata da kuma kin daukar shawarar da manyan kasa suka bada kan yanda za’a shawo kan matsalar tsaro.

“If one lesson comes clear from 2020, it is that democracy is in deep crisis in Nigeria where questions abound about the state of the social contract between the people and those who lead and personify the state.

Karanta wannan  Gadon Boko Haram mukayi a wurin PDP kuma kuma yanzu mun kusan babu su a doron kasa duk mun hallaksu, cewar gwamnatin tarayya

 

“Impunity seems so rife; the youth mounted peaceful protests on police brutality and were greeted with bullets from the army; the people feel the benefits of good governance are eluding them, with poverty so pervasive and insecurity so threatening; and anxiety prevails as Nigeria enters a second recession in five years.

 

“How should we read the dismissal of views of the National Assembly, Northern Elders Forum, the Sultan of Sokoto and many other eminent persons on the service chiefs and the state of security in the country; or of disregard of invitation to the President to address the National Assembly on security; or the government’s failure to pay attention to the call for restructuring the federation from Pastor Enoch Adeboye, leaders of Ohaneze Ndigbo, Afenifere, Prof Atahiru Jega, Northern Elders Forum, etc.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.