fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Matsalar tsaro: Sojojin Najeriya sun horas da ‘yan Vigilanti 974 na kudancin Kaduna

Sojojin Najeriya sun horas da ‘yan Vigilanti kusan dubu daya a kudancin jihar Kaduna don magance matsalar tsaro a yankin.

A ranar asabar ne Rundunar sojin OPSH suka yaye su bayan sun kammala basu horon na tsawon wata guda.

Inda kwamandan rundunar mejo janar Ibrahim Ali ya bayyana cewa sun horas da sune kan salon yaki da ta’addanci na zamani.

Kuma akarshe ya kara da cewa kar su bari ‘yan siyasa suyi amfani dasu wurin ‘yin ta’addanci a zabe mai zuwa.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar 'yan sanda ta damke wani matashi dayake yaudarar 'yan mata yana masu sata a jihar Legas

Leave a Reply

Your email address will not be published.