fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Matsalar tsaro ta fi karfin Sojoji>>Gwamnan Ekiti

Gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya bayyana cewa matsalar tsron Najeriya ta sha karfin Sojojin Kasar.

 

Gwamnan ya bayyana hakane a ziyarar da ya kai Maiduguri dan mika sakon ta’aziyya ga jama’ar jihar da Gwamnan jihar, Babagana Umara Zulum kan kisan da akawa manoma a Zabarmari.

 

Gwamnonin Sokoto, Kebbi, Naija ne suka masa rakiya Borno inda ya bayyana cewa harin ya nuna sojojin Najeriya kadai ba zasu iya ba. Yace bawai ana kashe musu karfin gwiwa bane amma maganat gaskiya idan akwai yadda zaa hada kai da sojojin kasashe makwabta to a yi dan kawo karshen Lamarin.

“But what happened in the last three days is by far beyond any imagination, it was a massacre and it was one that none of us could come to terms easily.

“The reality we can all say, and I personally as security scholar, the reality I can see is that our military is overwhelmed. Our military is no longer in a position to single-handedly tackle this menace effectively.

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe sarkin Lafiagi na jihar Kwara

 

“It is not a criticism of our military, if one were to suggest a coalition beyond that will even include our neighbouring countries, who are probably more experienced in fighting an asymmetrical war. It will not be a loss of our pride as a country.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.