fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Matsalar Tsaro: ‘Yan bindiga sun kashe mutun guda sun sace shanaye a jihar Kaduna

‘Yan bindiga sun kai hari Ganun Gari dake karamar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna.

Inda suka kashe mutun guda suka raunata mutane uku kuma suka sace kayayyakin abinci da shanaye.

Wata kungiyar zaman lafiya a yankin ta bayyana al’umma ranar cewa lahadi cewa ‘yan ta’addan da dajin Zamfara suke shigowa.

Kuma sun kai hari Dawakin Bassa sun budewa mutane wuta a can sannan da zarar sun kammala ta’addancin nasu zasu koma ta cikin dajin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe 'yan vigilanti guda biyu sunyi garkuwa da wasu amare a jihar Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published.