fbpx
Saturday, September 23
Shadow

Mawakan Najeriya, Burna boy, Wizkid da Tiwa Savage sun lashe kyautar waka ta Duniya, Grammy award

Mawakin Najeriya,  Burna Boy ya lashe kyautar Waka ta Duniya, Grammy award.

 

Ya lashe kyautar ne da kundin wakarsa na Twice as Tall.

 

A martaninsa, Burna boy ya bayyana cewa dama yasan watarana zai yi nasara saboda duk abu me kyau na bukatar a masa tsari.

 

Ya saka hotonsa tare da mahaifiyarsa inda suke murnar wannan nasara da ya samu tare.

 

 

Shima Mawakin Najeriya, Wizkid ya lashe kyautar ta Grammy a wakar da suka yi da Beyonce ta Brown Skin Girl.

 

Itama Mawakiya Tiwasavage ta yi nasarar lashe Kyautar ta Grammy a wakar da suka yi da Coldplay.

 

Sanata Shehu Sai ya tayasu Murna.

 

 

Shima Atiku Abubakar ya tayasu Murna.

 

 

 

https://twitter.com/atiku/status/1371214580735741957?s=19

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *