fbpx
Wednesday, February 24
Shadow

Mazan Aure sun yi matukar karanci a jihar Gombe

Rahotanni daga jihar Gombe na nuni da cewa wata matsala da ta dade tana ciwa musamman matan jihar tuwo a kwarya shine yanda mazan aure suka yi karanci.

 

A shekarar 2013, an samu mata kusan sun fita zanga-zanga a jihar Zamfara inda suke kukan rashin Miji. A shekarar 2009 ma matan jihar Kano sun so su yi irin wannan zanga-zanga amma gwamnatin jihar ta dakatar dasu sannan kuma ta shirya aurar dasu.

 

Saidai matsalar ba’a Arewa maso yamma kawai ta tsaya ba ko kuma matan Musulmai kadai ta ke shafa ba.

 

A jihar Gombe, Wata Fasto ya koka da cewa mata sun yi yawa amma babu mazan aure. Ya bayyana cewa yanzu matan suna auren Yarbawa saboda a Ajihar mazan sun ki fitowa su auresu. Akwai dai yarbawa da suka dade da zama a jihar Gombe inda sarkin Yarbawan jihar, Abdulrahim Alao Yusuf ya bayyana cewa, yarbawa na zaune a jihar Gombe shekaru 150 da suka gabata.

 

Wata Gloria Adamu ‘yar shekaru 35 ta bayyana cewa ta yi soyayya da maza 5 amma cikinsu babu wanda ya nuna son aurenta. Tace ta hakura ma dan tasan da aure ko ba aure zata ci gaba da rayuwarta.

 

they do not come,” she said, revealing that she had been in about five relationships without meaningful results before she eventually gave up. “As far as I am concerned, life continues with or without a husband,” she said.

 

they do not come,” she said, revealing that she had been in about five relationships without meaningful results before she eventually gave up. “As far as I am concerned, life continues with or without a husband,” she said.

 

Wata me Suna Abigail ta bayyana cewa tana da ‘ya’ya 2 da ta haifa tare da masoyinta kuma tana zaune a gidanta, itace uwarsu itace ubansu. Tace akwai kawayenta da yawa da suke haka, suna da maza masu mataye dake musu ciki su haihu ba tare da matan sun sani ba.

 

Tace babu wani abin kunya a ciki dan kuwa wannan ba sabon abu bane a Duniya.

 

On her part, Abigail, a mother of two, said she deliberately chose to be a single mother so that she might have peace of mind. “I live in my own house in this Gombe with my children. I am their mother and their father,” she said.

Abigail said she chose to be single because she could not play the second fiddle in a marriage.

She said: “I have friends who prefer that the man should not make their existence known to the wife at home and they are comfortable with it.

“What I want to say is that one should go for whatever will make one happy. There is nothing new again under the sun.

 

Itama wata Esther me shekaru 40 ta koka da cewa rashin mijin aure na damunsu saboda gashi wani zai zo sai kaga yana da matsalar shaye-shaye dadai sauransu. Tace ba mazane kawai ke son Matar aure ta gari ba, Mata ma na neman Miji na gari.

 

Shima wani Rev Adamu Dauda ya bayyana cewa lamarin yayi kamari inda har sai da ya kira taron jama’a aka gana. Yace ya gana da wasu matan da suka bayyana masa cewa babu wanda ya taba gaya musu cewa yana sonsu da aure.

 

Yace shin su basu taba ganin wanda suke so bane? Sai suka ce masa sun gani, yace sun gaya musu? Sai suka ce masa a’a, saboda ba al’adar Africa bace.

 

Saidai yace ya kamata idan suka ga wanda suke so su yi magana idan hakan zai kawo karshen matsalar da ake fama da ita.

 

He said: “I lead a congregation of over 1,500 members out of which we have over 800 youths. During the meeting, we discovered that out of the 800 youths, 487 were not married, so I began to take the initiative to talk to them one on one.

“The shocking discovery is that some of the ladies told me that nobody had proposed to them. Then I asked, did you not see anyone that you liked? Some said yes, but they could not go to the man because it is against African culture. That is the area we are now looking into.

“If a lady likes a man, why not go to the man herself? If that will give you better results, why not? Because I can tell you for sure that the church is already getting overwhelmed.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *