fbpx
Monday, June 27
Shadow

Mbaka ya baiwa Peter Obi hakuri bayan cewa, me rowa ba zai zama shugaban Najariya ba

Babban malamin coci a jihar Anambra,  Rev Fr. Ejike Mbaka ya bayyana cewa me rowa ba zai zama shugaban Najariya ba.

 

Da yawa dai sun bayyana cewa da Peter Obi, Tsohon gwamnan jihar Anambra kuma dan takarar shugaban kasa Mbaka yake.

Saidai Mbakan ya fito ya baiwa Peter Obin hakuri inda yace bai yi niyyar bata masa suna ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published.