Zakaran Real Real Madrid, Hugo Sanchez ya bayyana cewa dan wasan Paris Saint Germain Mbappe ya cewa Madrid ta cigaba da jiransa ne.
A watan daya gabata Mbappe yayi burus da komawa kungiyar zakarun nahiyar turan ya zabi cigaba da wasa PSG.
Kuma yanzu Sanchez ya bayyana cewa Mbappe yana cikin wani irin yanayi ne a PSG sai yasa ya cigaba da wasa a kungiyar ba wai kudi ne yasa ya tsaya ba.