fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

McTominay ya taimakawa Manchester United da kwallo guda ta lallasa West Ham kuma ta cancanci buga wasannin kusa da karshe na gasar kofin FA

Tauraron dan wasan tsakiya na kungiyar Manchester United, Scott McTominay yayi nasarar taimakawa Ole Gunnar da kwallo guda bayan daya shigo wasan su da West Ham daga benci.

Dan wasan yaci kwallon ne a minti na 97 da taimakawa Marcus Rashford wanda hakan yasa yanzu Manchester ta cancanci buga wasannin kusa da karshe na gasar ta kofin  FA.

Kwallon da McTominay yaci tasa yanzu dan wasan yayi nasarar cin kwallo a wasanni uku kenan a jere yayin da gabaya kwallayen shi na wannan kakar suka kama 7.

McTominay send Manchester United into last eight after coming of the bench to score the winner in extra time.

Karanta wannan  Bideyo: Ronaldo baiji dadin ajiye shi a benci ba da Yen Hag yayi

Scott McTominay came off the bench to strike an extra-time winner and guide Manchester United to the FA Cup quarter-finals with a 1-0 victory over West Ham.

The midfielder met Marcus Rashford’s pull-back and brushed the ball past Lukasz Fabianski to give the Red Devils the lead in the 97th minute.

Scott McTominay’s extra-time winner means he has now scored in each of his last three games and takes his tally for the season to seven, which is very respectable for a holding midfielder.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.