fbpx
Sunday, March 26
Shadow

Me baiwa shugaban kasa shawara akan sabbin kafafen watsa labarai, Bashir Ahmed ne ya mamaye shafin farko na mujallar Arewa Life Style

Me baiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara ta fannin sabbin kafafen watsa labarai Bashir Ahmed ne ya mamaye Shafin farko na mujallar Arewa Life Style ta wannan watan, yayi magana akan yanda yake gudanar da aikinshi na baiwa shugaban kasar shawara da kuma irin kalubalen da yake fuskanta.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Yadda daruruwan mutane suka yi bude baki tare da iyalansu a gaban masallacin Jama da ke birnin New Delhi a Indiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *