TAuraron fina-finan Hausa, Sani Musa Danja, Zaki, kenan a wadannan hotunan nashi inda aka nunashi mata na jayayya akanshi, Sani Danja dai yana da wani suna da ake gaya mishi, watau me buhu-buhu.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
An dauki wadannan hotunan ne a lokacin daukar shirin fim din Gidan Danja.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});