Tauraron me gabatar da shirye-shirye a tashar Arewa24 kuma mashirin fina-finan Hausa, Abubakar Habib Ibrahim na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});