fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Me kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu ya ware Dala Miliyan 100 dan baiwa mutane Tallafi

Shugaban kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu Rabiu ya bayyana cewa kamfaninsa ya ware Dala Miliyan 100 dan baiwa jama’ar Najeriya da Afrika tallafi.

 

Da yake bayyana fitar da kudin, Abdulsamad ya ce zai baiwa bangaren kiwon Lafiya, Ilimi da habaka abubuwan ci gaban al’umma muhimmanci.

 

Yace duk shekara zai rika ware Dala Miliyan 50 ga ‘yan Najeriya da kuma Dala Miliyan 50 ga sauran kasashen Africa.

“Over the years as a corporate, and through the BUA Foundation, we have been actively involved in corporate philanthropy in various sectors – from health, education, community development, water & sanitation, sports, and even more recently, our work on COVID-19.

Leave a Reply

Your email address will not be published.