fbpx
Friday, February 26
Shadow

Me kudin Duniya, Elon Musk ya tafka asarar Dala Biliyan 15 a rana 1

Attajirin me kudin Duniya, Elon Musk ya tafka Asarar Dala Biliyan 15.2 a rana daya wanda hakan yasa ya rikito daga kasancewa wanda yafi kowa Kudi a Duniya.

 

Wani Rubutu da Elon me kamfanin Kera motar Tesla yayi ne ta ahafin Twitter ya jawo masa wannan asara.

 

Darajar Hannun jarinsa ya fadi daga Dala 760 zuwa Dala 714.5 a jiya, Litinin. Elon ya bayyana cewa ne farashin Bitcoin yayi tsada.

 

Me kamfanin Amazon, Jeff Bezos ne a matsayi na daya cikin masu kudin Duniya.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *