fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Me kudin Duniya: Elon Musk yace da ya musulunta, gara ya shiga wutar jahannama tunda ba shi kadai ne zai shigeta ba

AUZU BILLAHI: Babban attajirin duniya Elon Musk yace bai damu a jefa shi cikin Jahannama ba idan ya mutu indai har sai ya tuba ya bi Allah

Muryoyi ta ruwaito Martanin nashi na zuwa ne bayan da wani Ustazu yayi masa nasiha a Twitter cewa ya tuba ya yarda da Allah a kasan wani rubutu da Musk din yayi cewa yana ji a jikinsa ya kusa mutuwa.

Sai dai Musk yayi wa Ustazun Martini cewa ya gode da nasiha amma shi kam ya gwammace ya mutu a jefa shi Wuta tunda mutane da yawa zasu shiga wutar

If I die under mysterious circumstances, it’s been nice knowin ya.

 

You won’t die before your day Elon.

Karanta wannan  Tinubu ya gana da sarakunan gargajiya a fadarsa

Anyhow, you are/were a unique figure in this world.

I’m only wondering one thing:
As a genius, haven’t you find out that there is a great creator of this world yet?

If you did, make sure you confess this before your last heart beat.

Bless u.

 

Thank you for the blessing, but I’m ok with going to hell, if that is indeed my destination, since the vast majority of all humans ever born will be there.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *