fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Me neman takarar shugabancin najeriya karkashin tutar PDP ta gana da Obasanjo a sirrance

Mai nemam takarar shugabancin Najeriya karkashin turar PDP , Nwachukwu Anakwenze dake US ya gana da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a gidansa dake Abeokuta.

Bayan ganawarsa da Obasanjo, ya bayyanawa manema labarai cewa kamata yayi ace Najeriya nada masana’antu sosai domin ta zamo babbar kasar bakin fata.

Inda yace Najeriya nada albarkatun man fetur da sauran kayan masarufi. Kuma idan aka zabe shi zai tallafawa matasa sosai ya samuar masu da aikin yi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Bidiyon yanda Okorocha ya kwanta a kasa yake rokon Allah ya kawo mai dauki yayin da EFCC suka kai samame gidansa

Leave a Reply

Your email address will not be published.