Lamarin ya farune a Nsukka jihar Enugu a jiya, Kamar yanda Rahotanni suka bayyana.
Direban motar da dansa sun fito daga cikinta ba tare da jin ko ciwo ba, hakan ya saka mutane cikin mamaki inda aka rika dangantashi da ikon Allah.