fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Me zaku ce akan tsohuwar matata, Maryam AB Yola?>>Adam A. Zango ya tambaya

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya tambayi masoyansa ko me zasu ce akan tsohuwar matarsa, Maryam AB Yola?

 

Zango yayi wannan tambayar ne ta shafinsa na sada zumunta inda ya saka kayataccen hoton tsohuwar matarsa.

 

A baya dai bayan da Maryam tace ta daina harkar fim, an yi ta rade-radin cewa zata koma gidan Adam A. Zango ne.

https://www.instagram.com/p/CI3yLyAMwSC/?igshid=po6h5psinwj6

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.