fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Membobin jam’iyyar APC kusan 20,000 sun koma PDP a jihar Cross Rivers

A jiya ranar asabar 23 ga watan Yuli membobin jam’iyyar APC mata suka sauya sheka zuwa koma PDP.

Inda suka bayyana cewa sun sauya shekar ne domin shugaban matan jam’iyyar, Betta Edu bata gudanar da ayyukanta yadda ya kamata kuma su ba zasu laminci hakan ba.

Amma shugaban jam’iyyar na jihar bakidaya Alohonsus ya jinjina mata ya cewa saura membobinta cewa su cigaba da bata hadin kai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Manchester City ta fara buga kakar bana da kafar dama, inda Haaland yaci mata kwallaye biyu ta lallasa Weat Ham 2-0

Leave a Reply

Your email address will not be published.