fbpx
Friday, June 9
Shadow

“Messi baya cikin zakarun ‘yan wasan duniya guda uku”>>Van Baston

Zakaran dan wasan kasar Netherland Marco Van Baston ya bayyana cewa Lionel Meaai baya cikin zakarun yan wasan duniya guda uku.

Inda ya bayyana cewa a wurin shi Pele da Diego Maradona da Johan Cruyff ne zakarun yan wasan duniya guda uku da babu kamar su.

Inda yace shima Messi gwarzon dan wasan ne kuma bai manta da Ronaldo ba domin shima gwarzo ne tare da Zidane.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Maguire zai bar Manchester United

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *