Kungiyar zakarun gasar Lig 1 tayi nasarar cin wasanta na biyu a gasar zakarun nahiyar turai cikin salo.
Yayin da zakarun ‘yan wasanta na gaba duk suka yi nasarar ci mata kwallaye ta lallasa Maccabi Haofa daci uku da daya.
Messi ne ya fara ci mata kwallon farko kafin Mbappe da Neymar suka kara ci mata guda biyu aka tashi tana cin 3-1.