fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Messi ya kafa irin tarihin Cristiano Ronaldo bayan ya taimakawa Argentina ya lashe kofi na biyu a cikin shekara guda

Tauraron dan wasan Argentina, Lionel Messi ya kafa irin tarihin abokin hammayarsa na wan tamola, watau Cristiano Ronaldo.

Messi ya kafa wannan tarihin ne bayan daya taimakawa Argentina ta doke Itakiya daci 3-0 a filin Wembley a gasar Finalissma.

Inda yanzu ya kashe kofuna biyu a Argentina, Copa America da Finalissma kamar yadda Ronaldo ya lashewa kasarsa Portugal Nations League guda biyu.

Messi baici kwallo ba a wasan amma ya taimaka wurin cin kwallaye biyu, ina Angel Dimari, Pablo Dybala da Lautaro Martinez sukaci kwallayen.

Leave a Reply

Your email address will not be published.