fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Messi ya warke daga cutar coronavirus

Kungiyar kwallon kafa ta PSG ta bayyana cewa, tauraron dan kwallonta, Lionel Messi ya warke daga cutar coronavirus dake damunsa.

 

A sanarwar data fitar ranar Laraba, Kungiyar tace Messi zai ci gaba da yin atiyase.

 

Kamfanin dillancin labaran AP ya bayyana cewa amma kungiyar bata sanar da randa Messi zai fara buga mata wasa ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yadda yarinya 'yar shekara biyu ta kashe maciji bayan ya sareta

Leave a Reply

Your email address will not be published.