fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Mijin Baturiya ya dawo Nijeriya bisani an ce ya rasa kudin jirgin komawa Amurka

“Mjin Baturiya Suleiman fansheakara asa’ilin daya dawo Nijeriya Hutu, ganau ya tabbatar da cewa matashin ya rasa kudin jirgin komawa kasar Amurka din, a nan kuma gefe ankira wayar baturiyar wato matarsa wayarta a kashe.”

“Sai dai mun cigaba da bin diddigin lamarin, abindai ya cutura inda aka tanbatarwa Jaridar ALFIJIR HAUSA cewa a halin yanzu daima matashin ya shilla birnin Abuja a domin fakewa a wani wuri, kafin dai har dagawarsa zuwa Amurka din.

Biyo bayan wasu rahotonni daga wasu majiyiyo kuma da sukayo mana rufa’a, sun tabbatar da hakan lallai Suleiman Fanshekara bai tafi Abujaba, yana nan a birnin kano, ganin yadda majiyar ke cigaba da cewa! An Ganshi yana buga kwallo tare da abokanansa.”

Leave a Reply

Your email address will not be published.