Matar Gwamnan jihar Kaduna, Hadiza Isma’il El-Rufai ta bayyana cewa, mijin nata ya gaya mata idan aka sace ta ba zai biya kufin fansa ba.
Ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumunta a yayin da ta kai ziyara gonarta.
Jihar Kaduna dai na fama da matsalar masu garkuwa da mutane. Wanda sukan nemi a biya kudin fansa masu yawa kamin su saki wanda suka kama.

“At my farm today. Anyone thinking of ** me should not bother. The man has already warned me that he will not pay any ******,” she tweeted, preferring to have the words ‘kidnapping’ and ‘ransom’ in asterisks.
Allah yakarawa malam nasiru ahmed el rufai lapiya shugaban. gomnonin arewa katafila sarkin aiki anbuga dakai anbarka ta Allah ba tasuba