fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Miliyan 414 ta bace an rasa me aka yi da ita a gwamnatin Zulum

Rahotanni daga jihar Borno na cewa miliyan 414 ta bace a gwamnatin gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum an rasa me aka yi da ita.

 

Kudin sun bacene a ma’aikatu 5 dake jihar ta Borno.

 

Jami’in gwamnatin jihar, Shettima Bukar ya bayyana cewa, an gabatar da tambayoyi kan yanda aka yi amfani da kudaden a wadannan ma’aikatu amma har yanzu ba’a amsa wadanan tambayoyi ba.

 

An dai kashe kudinne a shekarar 2019.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mutane miliyan daya muka kashe domin a samu zaman lafiya a Najeriya, cewar shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.