Monday, May 11
Shadow

Miliyoyin mutane a kasashen Sifaniya da Portugal sun tsinci kansu cikin yanayi na duhu sakamakon katsewar lantarki a sassan ƙasashen

Miliyoyin mutane a kasashen Sifaniya da Portugal sun tsinci kansu cikin yanayi na duhu sakamakon katsewar lantarki a sassan ƙasashen.

Lamarin ya shafi harkokin sufuri da sadarwa, da ma harkokin kasuwanci da dama.

Asibitoci na gudanar da harkokinsu yadda aka saba saboda suna amfani da injinan janareto.

Reuters

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Matashi ya yi fatan shi da mahaifiyara su dawwama a wutar Jahannama saboda ta haifoshi yana wahala

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *