fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Mohammed Salah da Sadio Mane sun taimakawa Liverpool ta lallasa Leipzig daci 2-0

Kungiyar Liverpool tayi nasarar lallasa RB Leipzig daci 2-0 ta hannun Mohammed Salah da kuma Sadio Mane a gasar zakarun nahiyar, yayin da take kudirin buga wasannin kusa da karshe na gasar.

Wasanni uku a jere da Liverpool ta buga ba tare da samun nasara sun sa ta dan yi shakka akan wasan tada RB Leipzig wandda ta cire Manchester United a gasar tun a wasannin wato Group.

RB Leipzig vs. Liverpool score: Mohamed Salah, Sadio Mane set Reds on course for Champions League quarters.

Liverpool took a sizeable step toward the UEFA Champions League quarterfinals as goals from Mohamed Salah and Sadio Mane earned them a 2-0 ‘away’ win over RB Leipzig in Budapest.

Three defeats in a row had Jurgen Klopp’s side fearing the worst in Hungary against an RB Leipzig side that had already sent Manchester United crashing out in the group stage.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *