Mohammed Salah da wakilinsa basu da ta niyyar amincewa akan karin kwantirakin da Liverpool tayiwa dan wasan a halin yanzu.
Yayin da suka samu sabani tun a watan disemba na shekarar data gabata. Amma duk da hakan shi dai dan wasan yana so ya cigaba da taka leda a kungiyar.
Saboda haka wata kila Liverpool tayi mai sabun tayin kwantirakin.