fbpx
Monday, August 15
Shadow

Mohammed Salah ya sabunta kwantirakinsa na tsawon shekaru uku a Liverpool

Tauraron dan wasan gaba na kungiyar Liverpool dan kasar Misra, Mohammed Salah ya sabunta kwantirakinsa na tsawon shekaru uku.

Liverpool ta dauki lokaci mai tsawo kafin ta shawo kan Mohammed Salah ya sabunta kwntirakin.

Inda har wasu rahotanni suka fara cewa shima zai bi sahun Sadio Mane ya sauya sheka a wannan kakar.

Amma sai dai yanzu ta faru ta kare kuma yace zai cigaba da taimakawa kungiyar ta lashe kofuna.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Neymar na haskakawa a wannan kakar biyo bayan kwallaye biyu daya ciwa PSG a wasanta da Montpellier

Leave a Reply

Your email address will not be published.