fbpx
Tuesday, December 1
Shadow

Monaco 3-2 PSG: yayin da Mbappe ya taimakawa PSG da kwallaye biyu bayan daya warke daga rauni

Tauraron dan wasan Paris Saint German na kasar Fransa, Kylian Mbappe yayi nasarar ciwa kungiyar tashi kwallaye biyu a wasan shi na farko bayan daya warke daga raunin daya samu a wasan su Nantes.

Kuma Mbappe yayi nasarar cin gabadaya kwallayen ne tun kafin aje hutun rabin lokaci yayin da kuma ya kara zira wata kwallon bayan da aka dawo daga hutun rabin lokacin wadda ita kuma ta kasance offside.
Volland shine yayi nasarar ramawa kungiyar Monaco kwallayen da Kbappe a zira mata kafin Fabregas ya kara zira mata kwallo guda wadda tasan tayi nasarar lallasa zakarun gasar League 1 din  3-2.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay youLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *