fbpx
Friday, June 9
Shadow

Motoci sun kone bayan tanka ta kama da wuta a babbar hanyar Legas

Mutane biyu sun samu raunika a babbar hanyar Legas sakamakon tankar data kama da wuta ranar alhamis da misalin karfe uku na yamma.

Motoci biyu sun kone tare da wani shago bayan tankar ta kama da wuta inda tayi kokarin kaucema wata motar haya, amma duk da haka wata motar dake gefenta ta buge ta saboda tankar ta tare hanya.

Mutanen dake wurin sun bayyana cewa hadarin ya faru ne sakamakon rashin birke a tankar wadda babu mai a cikinta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *